26.6 C
Kano
Monday, January 26, 2026

Wane Tasiri Haramcin Fitar Da Dabbobi Daga Nijar Zai Yi A Najeriya?

Masu shirin gudanar da ibadar layya musamman a Najeriya sun fara bayyana fargabarsu kan tashin farashin dabbobin layya, sakamakon matakin da gwamnatin Nijar ta ɗauka na hana fitar da dabbobin zuwa ƙasashen waje.

Kamar yadda kafar yaďa Labaran BBB Hausa ta rawaito tace A makon da ya gabata ne gwamnatin ƙasar ta Nijar ta bayyana matakin haramta fitar da dabbobi zuwa ƙasashen waje.

Cikin sanarwar haramcin da ministan ƙasar, Abdoulaye Seydou ya bayyana, ya ce gwamnatin ƙasar ta ɗauki matakin ne domin tabbatar da samar da wadatuwarsu a kasuwannin ƙasar a wani mataki na karya farashin dabbobin gabanin bukukuwan Sallar Layya.

Jamhuriyar Nijar na daga cikin ƙasashen da ke kan gaba wajen samar da dabbobin layya, a yankin yammacin Afirka.

Related Articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Stay Connected

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -spot_img

Latest Articles