7 Yuli 2023
Edita: Maikudi Muhammad Marafa



A yanzu haka Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars na samun nasara a wasannin da take Gudanarwa a garin Asabar Jihar Delta.
Sakataren rikon na magoya bayan kungiyar Kano Pillars ne Muktar Ibrahim Adanna ya bayyana hakan a wane takaitaccen sako daya turowa Jaridar Hausa ta fame News daga can garin Asaba.

