Your message has been sent
Your message has been sent
Your message has been sent
Ɗan takarar shugaban kasa a zaɓen 2023 karkashin inuwar jam’iyyar LP, Mista Peter Obi ya kai ziyara ta musamman jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabas.
KARIN KARATU: Shugaban Karamar Hukumar Rano, Naziru Ya’u, Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Sarkin Rano
Your message has been sent
Peter Obi, tsohon gwamnan jihar Anambra yayi ganawar sirri da Gwamna Bala Mohammed a gidan gwamnatin Bauchi.
Jaridar Channels tv ta ta rawaito cewar har kawo yanzu babu wata sanarwa kan maƙasudin wannan ziyara ta Obi amma ana hasashen dalilai ne masu ƙarfi. Sai dai ana tsammanin Peter Obi da gwamnan Bauchi za su yi wa manema labarai jawabi bayan sun fito daga taron wanda ke gudana a sirrance yau Alhamis,

